Surat Al-Fil

سُورَةُ الفِيلِ

Makkiyya · aya 5 · Juz'i 30

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

Haddace Surat Al-FilKaranta da murya, Shamsa ta saurara, ta nuna kalmar da ka tsallake ko ka yi kuskure a ciki. Da rubutun Boko, kyauta.

Fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَٰبِ ٱلْفِيلِ ﴿١﴾

1. Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba?

أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِى تَضْلِيلٍۢ ﴿٢﴾

2. Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba?

وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَ ﴿٣﴾

3. Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.

تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍۢ مِّن سِجِّيلٍۢ ﴿٤﴾

4. Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.

فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍۢ مَّأْكُولٍۭ ﴿٥﴾

5. Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?

Fassara © Abubakar Mahmoud Gumi. Rubutun Larabci (Uthmani): Shirin Tanzil.

A manhajar Shamsa za ku iya sauraron kowace sura, ku yi alama a inda kuka tsaya, ku kuma karanta ba tare da intanet ba.