Surat Al-Ikhlas

سُورَةُ الإِخۡلَاصِ

Makkiyya · aya 4 · Juz'i 30

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

Haddace Surat Al-IkhlasKaranta da murya, Shamsa ta saurara, ta nuna kalmar da ka tsallake ko ka yi kuskure a ciki. Da rubutun Boko, kyauta.

Fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

قُلْ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ ﴿١﴾

1. Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."

ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ ﴿٢﴾

2. "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."

لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ ﴿٣﴾

3. "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."

وَلَمْ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدٌۢ ﴿٤﴾

4. "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."

Fassara © Abubakar Mahmoud Gumi. Rubutun Larabci (Uthmani): Shirin Tanzil.

A manhajar Shamsa za ku iya sauraron kowace sura, ku yi alama a inda kuka tsaya, ku kuma karanta ba tare da intanet ba.