Surat Al-Falaq

سُورَةُ الفَلَقِ

Makkiyya · aya 5 · Juz'i 30

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

Haddace Surat Al-FalaqKaranta da murya, Shamsa ta saurara, ta nuna kalmar da ka tsallake ko ka yi kuskure a ciki. Da rubutun Boko, kyauta.

Fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلْفَلَقِ ﴿١﴾

1. Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"

مِن شَرِّ مَا خَلَقَ ﴿٢﴾

2. "Daga sharrin abin da Ya halitta."

وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ ﴿٣﴾

3. "Da sharrin dare, idan ya yi duhu."

وَمِن شَرِّ ٱلنَّفَّٰثَٰتِ فِى ٱلْعُقَدِ ﴿٤﴾

4. "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle."

وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ ﴿٥﴾

5. "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."

Fassara © Abubakar Mahmoud Gumi. Rubutun Larabci (Uthmani): Shirin Tanzil.

A manhajar Shamsa za ku iya sauraron kowace sura, ku yi alama a inda kuka tsaya, ku kuma karanta ba tare da intanet ba.