Surat Al-Kafirun

سُورَةُ الكَافِرُونَ

Makkiyya · aya 6 · Juz'i 30

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

Haddace Surat Al-KafirunKaranta da murya, Shamsa ta saurara, ta nuna kalmar da ka tsallake ko ka yi kuskure a ciki. Da rubutun Boko, kyauta.

Fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

قُلْ يَٰٓأَيُّهَا ٱلْكَٰفِرُونَ ﴿١﴾

1. Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"

لَآ أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ ﴿٢﴾

2. "Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."

وَلَآ أَنتُمْ عَٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ ﴿٣﴾

3. "Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."

وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٌۭ مَّا عَبَدتُّمْ ﴿٤﴾

4. "Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."

وَلَآ أَنتُمْ عَٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ ﴿٥﴾

5. "Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."

لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِىَ دِينِ ﴿٦﴾

6. "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."

Fassara © Abubakar Mahmoud Gumi. Rubutun Larabci (Uthmani): Shirin Tanzil.

A manhajar Shamsa za ku iya sauraron kowace sura, ku yi alama a inda kuka tsaya, ku kuma karanta ba tare da intanet ba.